
Wanda yake da ra’ayi ya cika wannan
Karin Haske akan aikin NDLEA da aka
fara cikawa Yau 12/03/23
1. Idan kana/kina ci gaba da karatu karka/karki cika dalili shine misali na cika da ssce Amma ina diploma da nufin Idan nagama diploma zan kawo takardan Domin akaramin girma to bazai yiu ba abinda Ka cika dashi shine kawai zasu yi anfani da.
2. Abubuwanda ake buqata
NIN, Birth certificate, Indigene letter, educational qualifications, medical fitness certificate, Email functional one, Idan zakayi applying da ssce to Shekarunta Karsu kasa 18 kuma Karsu dare 30, Idan kuma da diploma ko degrees zaka yi applying to shekarunka Karsu kasa 20 Karsu dare 35.
3. Yakasance kana /kina da tsayi 1.65 namiji 1.60 namace.
4. Inada credit 3 Amma Akoi maths and English, inada credits 4 Amma Akoi maths and English duk zaka iya applying.
5. Idan ka samu /kin samu Toh gaskiya koda da credits 3 InshaAllah Akoi na rufin asiri gaskiya.
6. Allah yabada saa. Ko Matar Aure ce muddin ta cika sharuddan zatayi.
Wannan shine link na Registere allah yabamu sa’a amen mungode da ziyarar wannan shafi namu mai albarka.