
Bidiyon wasu yara kanana guda biyu macce da namiji ya janyowa iyayen yaran zagi a idon duniya, wannan bidiyo yasa an zagi iyayen ne saboda abubuwan da wadannan yara suka aikata. Shekarun su baikai ace iyayen su, suna gani kan idon su wadannan yara na aikata haka ba.
Bidiyon wannan yara wanda ba’a san ku suwaye ba sannan ba’asan iyayensu ba ya zagaye duniya a cikin karamin lokaci. Wannan bidiyo yana daya daga cikin bidiyoyin da suka yi saurin yaduwa a duniya sannan kuma yana daya daga cikin bidiyon da duniya ta kyamace shi da yawa.
Mujallar labarai da yawa sunyi bincike amma da dukkan alamu a cikin su babu wanda ya samu cikkaken bayani game da wadannan yara, da kuma iyayensu.