
Yanda Rarara Yayi Rabon Kudade, Buhu-Hunan Shinkafa Da Taliya A Unguwarsu Da A Qone Masa Gida, Saboda Azumin Watan Ramadan.
Dauda Kahutu Rarara Yayi Rabon Tallafin Azumin Watan Ramadan , Ya Raba Buhun -Hunan Shinkafa Da Katan – Katan Din Taliya Da Kudin Cefane Domin Al – Umma Suyi Ibadah Cikin Nutsuwa Da Kwanciyar Hankali.