
Hotunan Pre – Wedding Na Stephanie Da Nasir Dadin Kowa, Suna Shirin Auratayya, An Saki Wasu Sabbin Hotuna Masu Kama Dana Kafin Aure, Inda A Bayyana Jaruman Cikin Shirin Dadin Kowa.
Sai Dai Har Zuwa Yanzun Bamu Banbance Cewa Auren GasKe Zasuyi Ko Kuma Auren Cikin Shirin Na Dadin Kowa Ne. Ga Mabiya Shirin Na Dadin Kowa, Sun San Cewa Tun Da Jimawa Nasir Din Ya Aure Stephanie A Cikin Shirin Na Dadin Kowa.
Sai Dai Kuma Tun Bayan Auren Nasu A Cikin Shirin Suyi Batar Dabo, Inda A Shafe Labarinsu A Cikin Shirin.
Ku Kalli Hotunan Domin Ganewa Idanunku. Shafin Na Tashar Arewa24 Su Su Fara Wallafa Wannan Horunan.