
A garin bauci musulunci ya samu karuwa inda ta karbi musulunci, a wannan lokacin , kuma ita dai wannan baiwar allah ya jahar bauci CE , inda sunanta na farko ABI GODMAN , inda ta chanza suna, zuwa HAFSAT to allah yasa alkairi amen.
Kucigaba da kasancewa damu a wannan shafi namu mai albarka mungode.