News

Naziru Sarkin waka yayi Martani mai zafi ga Rarara kan siyasar kano

Lamarin Yanata Daukar Zafi Tsakanin Mabiyan Yan Takaran Guda Biyu, Inda Aketa Cece Ku Ce Da Nunawa Juna Yatsa.

Nazir SarKin Waka Ya Fito Yayi Raddi Tare Da Jan Kunnen Abokin Sana’ar Tashi Wato Dauda Rarara Kahutu Kan Shiga Harkar Siyasar Kano Da Yakeyi.

Wanda Sarkin waka ne ya fara talata Gawuna shi kuma Rarara yana gefen Sha’aban sharada amma kawai sai anka ga rarara ya dawo tafiyar Gawuna wanda yake rura wutar dole sai anyi Gawuna a jihar kano.

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×