Wakokin Hausa

MUSIC: Tijjani Gandu – Shiga Ranar Rantsuwa

Sabuwar wakar tijjani gandu mawakin kwan kwasiyya, yazo da sabuwar wakarsa wadda yayiwa abba gida gida, ta ranar rantsuwa.

Tabbas wannan wakar tayi dadi sosai tabbas kuma kowa yasan , mawakin kwarar rene tabbas, bakamar wajen rerowa kwankwaso waka.

Kuyi kokarin sauketa a wayarku domin jindadin asha saurare lafiya mungode da ziyarar wannan gida namu mai albarka, asha shagali lafiya.

DWONLOAD NOW

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×