Wakokin Hausa

MUSIC: Sani Ahmad – Yar Yarinya

Albishirin ku ma’aibota sauraren wakokin Hausa a yau munzo muku da wakar matashin yaro.

Nasan kuna san sanin waye to sani Ahmad ne wanda yayi fice wajen wakokin soyaya da nishadi.

Sani Ahmad ya fitar da wannan waka mai suna “Yar yarinya” wanda tayi dadi sosai.

Sai kuyi amfani da alamar Download  da ke kasa domin saukar da wakar.

Audio Player

DWONLOAD NOW

Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×