
sabuwar wakar fitaccen mawakin hausa wato “SANI A HAMAD” yazo da sabuwar wakarsa wakar sabuwace kuma wakar tayi dadi sosai tabbas, zanso kusauketa a wayarku domin jindadinku.
wakar sunanta “BANDA KAMARKI” tabbas wannan wakar tayi dadi sosai tabbas, mungode da ziyarar wannan shafi namu mai albarka ,asha saurare lafiya.
DWONLOAD NOW