
Sabuwar wakar salim smart wadda a wannan lokacin wakar dai yayitane bisa azumi, tabbas wakar tayi dadi kuma wakar sunanta, ramadan kareem.
Tabbas wakar tayi dadi sosai tabnas, domin haka kuyi kokarin sauketa a wayarku, domin jindadinku, asha saurare lafiya.