Wakokin Hausa

MUSIC: Rarara – Tangal Tangal Rashin Sani Yaran Tsula

Rarara ya saki sabuwar waƙa kan zaɓen Gwamnan Kano

Zazzafar muhawara ta ɓarke a kafafen sada zumunta sakamakon sabuwar waƙa da fitaccen mawaƙin siyasar nan na APC Dauda Kahutu Rarara ya fitar kan zaɓen Gwamnan Kano.

A cikin waƙar dai Rarara ya jaddada furucin Gwamna mai barin gado Dr.

Abdullahi Umar Ganduje wanda ya kira sakamakon zaɓen da Tangal-tangal.

Rarara ya kuma yi suka ga jam’iyyar NNPP da jagoranta lamarin da ya fusata mabiyanta musamman a kafafen sada zumunta.

kuyi amfani da Download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.

DWONLOAD NOW

Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×