
sabuwar wakar dauda kahutu rara yafidda sabuwar wakarsa , wadda yayiwa shugaban kasar niger kuma wannan wakar tayi dadi sosai tabbas.
yau ranar alhamis 15 june 2023 misalin karfe 8 : mp dai dai kuyi kokarin sauketa a wayarku , domin jindadinku.
sunan wakar “Bazoum Maza Jiran Maza” asha saurare lafiya mungode sosai.