
Sabuwar wakar fitaccen mawakin hausa wato bash yazo maku da sabuwr wakar sa mai suna AREWA TO DUNIYA tabbas wannan wakar tayi dadi sosai tabnas.
Zanso kusauketa a wayarku domin jindadinku asha saurare lafiya mungode Sosa tabbas.
Mukasance tare mungode sosai tabbas asha saurare lafiya.