Wakokin Hausa

MUSIC: Lilin Baba – Zata Fashe

Sabuwar wakar fitaccen mawakin Hausa, kuma jarumi a masana antar kannywood, wato LILIN BABA yazo da sabuwar wakarsa wadda yayi a wannan lokacin.

Wakar taxa mai suna ZATA FASHE tabbas wannan wakar tayi dadi sosai tabbas, kuma a wannan lokacin ana yayin wannan wakar.

Domin haka nasanĀ  duk abunda zan fada akan wannan wakar, bazai kai ace kun sauraretaba tabbas.

Kuyi kokarin sauketa a wayarku, asha saurare lafiya mungode da ziyarar wannan shafi namu mai albarka.

The new song of the famous Hausa singer, and a hero in Kannywood, that is LILIN BABA comes with his new song that he did this time.

The song called ZATA FASE is definitely a very good song, and at this time it is during this song.

That’s why I know everything I’m going to say about this song, you probably haven’t heard it before. Try to download it on your phone, listen to it safely.

Thank you for visiting this blessed page of ours.

DWONLOAD NOW

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×