
Sai godiya wakar mawan hausa hip hop, guda biyu wato larabeey da kuma james tabbas wannan wakar tayi dadi sosai, duba da mawakan sun kware sosai.
Kuma yanzu haka kowa yayinsu yakeyi a harkar wakokin hip hop, zanso kusauketa awayarku domin jindadinku, asha saurare lafiya.
Kukasance da wanna gida namu mai albarka , domin jindadinku mungode sosai tabbas.