
A yau munzo muku da sabuwa waka matashi mawaki Kawu dan sarki da sabuwa wakarsa mai suna “Na Daya”
Kawu dan sarki mai wakar ingalo yayi fice sosai a kasar hausa harda kudanci ma.
Kawu dan sarki ya fitar da sabuwa waka ne mai suna. “Na Daya”.
Zaku iya amfani da link da ke kasa domin saukar da wakar a wayoyinku na android.