
Isah Ayagi shahararren mawaki ne da yayi tashe sosai da ya fitar da sabuwa waka mai take “Rabo ya Rantse”inda zakuji dadin wakar
Isah Ayagi yayi wakar Ma’ajin Sirri a wanann shekara ta 2023 wanda zakuji irin yadda yayi amfani da kalamai na soyayya daman mawakin soyayya ne.
Wakar ‘Rabo ya rantse’ tayi tasiri sosai ga duk masu sauraren wakokinsa irin yadda anka nuna sunka saurare a kafarsa.
Zakuyi iya amfani da Download mp3 domin saukar da wakar.