
Gareku masoya kuma ma abota saurare wakokin hausa gareku domin kuwa fitaccen mawakin hausa kuma kwararre, aharkar wakar hausa, yazo maku da sabuwar wakarsa.
Tabbas wannan wakar tayi dadi sosai tabbas, kuma kowa yasan mawakin, wato isa ayagi tabbas wakar tayi dadi.
Kada na dameku da surutu domin kuwa nasan sauketa a wayarku zaifi , asha saurare lafiya.
Munkuma gode da ziyartar wannan shafi namu mai albark wato AREWARANK.COM
mukasance tare asha saurare lafiya mungode sosai tabbas.