
Sabuwar wakar hussaini danko , maku da sabuwar wakarsa wadda yayi suna MAWAKI MAYAKI’ tabbas wannan wakar tayi dadi sosai, domin kuwa yakware sosai mawakin, zanso kusaurara.
Domin samun sabbin wakokin hausa da sauransu kukasance da wannan gida namu mai albarja, asha saurare lafiya mungode sosai.