Wakokin Hausa

MUSIC: Garzali miko – kamar da wasa

sabuwar wakar “garzali miko” itama wannan wakar tana ciki sauran, wato sabon album dinsa da zai fitar, kunsa sunan wannan wakar kuwa? sunanta “kamar da was” itama dayace cikin saura.

tabbas kowa yasan waye wannan mawakin, domin kuwa abu biyu ya hada gashi mawaki, kuma gashi jarumi tabbas ya hada wadannan abubuwan guda biyu, kuyi kokarin sauken wadannan wakokin, a wayarku.

sannan mukasance a wannan site namu domin cigaba da samun sabbin wakokin hausa, masu burgewa da ban sha’awa, mungode sosai asha saurare lafiya.

The new song “garzali miko” is also included in this song, that is his new album that he will release, do you know the name of this song? Her name “like a joke” is also one of the rest.

surely everyone knows who this singer is, because two things combine to be a singer, and the hair of a hero must combine these two things, try to download these songs on your phone.

and we are on this site of ours to continue to get new Hausa songs, exciting and interesting, thank you very much.

DWONLOAD NOW

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×