
Sabuwar wakar farfesan waka wadda yayiwa zamfara tabbas wannan wakar tayi dadi, sosai tabbas, kuma kunsan wannan mawaki ya kware sosai tabbas, zanso kusaurari wannan wakar.
Kunsan sunan wakar kuwa hakuri zamfarawa, yanzu wannan wakar ana yayinta tabbas, kuma kuyi kokarin sakata a wayarku, asha saurare lafiya.
Mukasance tare a wannan gida namu mai albarka, domin jindadinku asha saurare lafiya kada kumanta da suna wannan wakar.