
Sabuwar wakar farfesan waka waddda yayiwa inuwa na gombe wadda yasakawa suna gombe inuwa ya dawo, tabbas wannan wakar tayi dadi sosai domin, kwarewar mawakin.
Tabbas idan kuka sauketa a wayarku zakuji dadinta tabbas, kuyi kokarin sauketa a wayarku domin nindadinku, asha saurare lafiya mungode da ziyarar, wannan gida namu mai albarka.