Hausa hip hop

MUSIC: Dj Ab – Yar Boko

gareku masoya fitaccen mawakinnna, kunsa waye? kuwa DJ AB idan zaku tuna wannan wakar, ba sabuwace ba ammah kowa yasan wannan wakar, kowa yasan yadda tayi tashe, a kafar sadarwa ta media.

wakar mai suna “YAR BOKO” tabbas wannan wakar kowa yasan wakar da kuma, mawakin tabbas tayi dadi sosai tabbas, kada na dameku wajen surutu, kuyi kokarin sauketa a wayarku, domin jindadinku asha saurare lafiya.

mukasance a wannan gida namu mai suna, arewarank mungode sosai tabbas, asha saurare lafiya gareku masoya.

For you fans of the famous singer, who are you? and DJ AB, if you remember this song, it is not new, but everyone knows this song, everyone knows how it got up, in the media.

The song called “YAR BOKO” everyone knows this song, the singer is very nice, I don’t want to bother you with the noise, try to download it on your phone, for your enjoyment.

We are in this house of ours, we thank you very much for sure, I wish you all the best.

DWONLOAD NOW

 

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×