Wakokin Hausa

MUSIC : Dauda kahutu Rarara – Baba Ya sauka Da kwari

Fitaccen mawakin nan na siyasa Dauda kahuta rarara yayi sabuwa waka ga Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar Apc Bola tinubu.

Rarara ya baiwa wannan waka suna “Baba Ya sauka Da kwari” wanda yayi kalamai sosai a cikinta.

Rarara ya fitar da wannan waka ne saboda bada tashi gudumuwa ga jami’yarsa ta apc da kuma dan takarar jam’iyyar Apc.

Yayi wnanan wakar ne bayan dawowar zaɓaɓɓen shugaban kasa Bola Ahmed tinubu.

DWONLOAD NOW

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×