
Sabuwar wakar dauda kahutu rara wadda ya saki a wannan lokacin wakar mai suna tsula ya sallama tabbas, wannan wakar yanzu ita me tashe kuma Iowa, yanzu saurareta yakeyi.
Mukasance a wannan gidan domin jindadinku asha saurare lafiya mungode da ziyarar wannan gida namu mai albarka.