
Sabuwar wakar Bili’o yazo maku da sabuwar wakarsa wadda yayi a wannan lokacin’ wash sunsan mawakin, wasu kuma basu sansaba to kusani shi wannan mawakin, ba yaron mawaki neba, domin kuwa yayi fice tabbas.
Kuma mumunsan haka tabbas, domin kuwa ya kware kuyi kokarin, sauke wakarsa a wayarku domin jindadinku, asha sairare lafiya mungode da ziyarar wannan shafi namu mai albarka.