Wakokin Hausa

MUSIC : Auta waziri – Nasoki

Auta waziri matashin mawaki wanda yayi fice sosai a wajen rera wakoki.

Ya fitar bada sabuwa wakar sa mai suna ” Nasoki” wadda tabbas abu wakar tayi kyau sosai.

Autar waziri yayi waka Farin cikina wadda nasan mata suna jiraye da su saurari wannan wakar.

Wakar Farin cikina waka ce da anka zuba kalaman soyayya so a cikinsa sosai.

DWONLOAD NOW

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×