Wakokin Hausa

MUSIC :Auta Waziri- Kidan Amarya

Albishirinku masoya kuma ma abota saurare wakokin hausa, gareku domin kuwa fitaccen mawakin nan wato AUTA WAZIRI , yazo maku da sabbin wakokinsa .
Wandanda yayiwa lakabi da KEWA album, tabbas wadannan wakokin sunyi dadi sosai tabbas kuma nasan zakuji dadinsu, domin haka mukasance tare a wannan gida namu Ami albarka.

Kuyi kokarin saukesu wakokin akalla sunka guda 11 kuma tabbas zakuji dadinsu, asha saurare lafiya mungode sosai tabbas

Good news for you, dear friends and friends listening to Hausa songs, because the famous singer, AUTA WAZIRI, has come to you with his new songs.

The one called KEWA album, surely these songs are very sweet and I know you will enjoy them, because that’s how we are together in this house of ours.

Try to download at least 11 of their songs and you will surely enjoy them.

DWONLOAD NOW

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×