
Wannan ma tana cikinsu wannan sunanta heart desire itama tana cikin Sabin album din KEWA, tabbas zakuji dadin wadannan wakokin kuma ina tabbatar maku da hakan.
Kusuaketa a wayarku domin jindadinku, asha saurare lafiya mungode da ziyarar wannan shafi namu mai albarka.