Wakokin Hausa

MUSIC: Auta Waziri-Dare Guda

Sabin wakar auta waziri wadanda yazo dasu a wannan satin kuma wannan wakar tana cikin sairan wakokin, mai suna KEWA tabbas wannan wakar tayi dadi sosai tabbas.

Kukasance da wannan shafin namu mai albarka domin jindadin wadannan wakokin, na auta waziri, domin na tabbata zakuji dadinsu.

Domin haka zamu kawo makusu duk bar guda goma sha days, mudai kasance tare mungode da, ziyarar wannan gida namu mai albarka, kada Ku manta da sunan album din wato KEWA thanks.

DWOLOAD NOW

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×