Wakokin Hausa

MUSIC: Auta Mg Boy – Gidan Sarauta

Ina ma’abota sauraren wakokin Auta Mg Boy mai wakokin soyayya a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘Gidan Sarauta’.

Wakar ‘Gidan Sarauta’ ita ce  Auta Mg Boy yayi wakar ne ga Masoya wanda anyi baitocin soyaya sosai a cikinta.

Auta Mg Boy mawaki ne wanda ya fice a wajen wakokin soyayya da iya kalamai masu nishadi

Wannan wakar anyi tace ne domin amana a soyayya  a tsakanin masoya.

DWONLOAD NOW

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×