
Call me on your phone for your comfort, because I know your favorite data for sure because you are a singer, a professional for sure.
The name of the song is “MAIMUNA” and the name of the singer is “ALI JITA”. The song is very good. Download it on your phone for your enjoyment. Please listen. Thank you for visiting this blessed house of ours.
Kusauketa a wayarku domin jindadinku, domin kuwa nasan data burgeku tabbas domin kuwa mawakin , kwararrene tabbas.
Wakar sunanta “MAIMUNA” kuma sunan mawaki “ALI JITA” tabbas wakar tayi dadi sosai kusauketa a wayarku domin jin dadinku, asha saurare lafiya mungode da ziyarar wannan gida namu mai albarka.