
Wannan wakar sabuwace kuma tayi dadi sosai tabbas, zanso Ku sauketa a wayarku domin jindadinku, domin kuwa wannan wakar zata birgeku tabbas, domin kwarewar mawakin.
sunansa Ali jita kuma wakar wakar siyasa CE tabbas , kuma zakuji dadinta tabbas, domin samun sabbin wakokin hausa kikasance, da wannan shafi namu mai albarka, asha saurare lafiya, mungode sosai.