
Sabuwar wakar fitaccen mawakin hausa wato Ali jita tabbas yazo da sabuwar wakarsa mai suna allah ga abba anan, tabbas wannan wakar tayi dadi sosai tabbas, duba da mawakin kwararrene tabbas, zanso kusaurareta, domin jindadinku.
Domin samun sabbin wakokin hausa kukasance da wannan shafi namu mai albarka, asha saurare lafiya, asha saurare lafiya mungode sosai.