
Sabuwar wakar DJ an wadda yayi awannan lokacin kuma wannan wakar tayi dadi sosai tabbas, domin haka zanso ace kusauketa a wayarku domin jindadinku.
Kowa yasan ways dj an wajen wakokin hausa hip hop tabbas wannan wakar tayi dadi sosai tabbas.
Mukasance a wannan gidan namu mai albarka domin samun abunda yafi wannan munhode sosai tabbas.