
sabuwar wakar fitaccen mawakin hausa wato aminu alan waka, yazo maku da sabuwr wakar sa mai suna Kujerar Mulki, wannan wakar sabuwace kuma ba a dade da sauketa a media ba tabbas.
domin jindadinku muka kawo maku ita kai tsaye, muna fatan zakuji dadinta tabbas mukasance tare a wannan shafi namu mai albarka mungode da ziyarar.