
Alan waka yasaki sabuwar wakar sa wadda yayiwa fallen gombe, tabbas wannan wakar tayi dadi sosai tabbas kuma zanso kurinka sauraron wakokin alan waka, domin kuwa ya kware sosai tabbas
Domin samun sabbin wakokin hausa, kukasance tare damu domin jindadinku, asha saurare lafiya mungode da ziyarar, wannan gida mai albarka.