Wakokin Hausa

MUSIC : Ado Gwanja – Iye

Ina Ma’abota sauraren wakokin Ado Gwanja ya sake fitar muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘Iye’.

Ado Gwanja yayi fice wajen wakoki soyaya da kuma na nishadi wanda ita wannan Iye  itama zakuji yadda ya waketa.

Wakar  IYE waka ce da Ado Gwanja yayi kokari wajen kalamai da baitoci da kafiya a cikinta.

Sai kuyi amfani da download mp3  wajen saukar da wakar.

DWONLOAD NOW

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×