
Sabuwar wakar abdull d one wadda yayi a wannan lokacin, wakar mai suna maman dady, tabbas wannan wakar tayi dadi sosai tabbas, kuma nasan zakuji dadinta idan kuka saurareta tabbas.
Muna godiya da ziyarar wannan shafi namu mai albarka, domin jindadinku asha saurare lafiya mungode sosai tabbas, asha saurare lafiya.