
Abdul D One ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Bazan iya Rabo Da ke ba“. Gaskiya zanso ace masoya wannan mawaki wadanda suke da iyalina yakamata ace sun saurari wannan waka saboda ta bada ma’ana matuka
Abdul D One mawaki ne da yayi fice a wajen wakokin soyayya.
Zaka iya sauraran wannan waka kuma saukarwa a wayoyinku.