
Musa mai sana’a cikin wani faifan bidiyo ya tonawa yan matan kannywood asiri Wanda tabbas ko su din basu fahimci wannan al’amarin ba sai yanzu da yayi wannan bayyani tabbas mungani ga wasu yan fim suna raye abinda ya fada gaskiya ne a cikin faifan bidiyonsa inda yake magana cikin minti ukku kacal.
Wanda tsahar YouTube mai suna 1arewa tv sunka kawo bidiyon da jarumi yake yiwa sabbabin jarumai mata masu son shiga hark fina finai.