
A cikin wannan kwanakin an Sami wasu Bata gari suna turawa mutane da sakon cewa anyi approve na loan nasu a karkashin cibiyar the federal ministry of agriculture (fmard)
Wannan sakon ba gaskiya bane Yan damfara ne suka shirya kayan su suke turawa mutane shi
Wanda suke karban Yan kudade wajen jama a
Wanda idan suka karbi account details naka ma zasu cutar da Kai sosai.
Zakuga muna yawan Muku rubutu akan irin wannan alert din muna son mutanen mune su Rika Gane abin gaskiya da na Yan damfara saboda ana damfarar mutane da yawa ta hakan
Ga kalar sakon da suke turawa mutane Nan.