Labaran Duniya

Masha Allah kalli yadda rakiya musa tayi wakar yabon manzon Allah irinta Ali Nuhu…

Yanzu yanzu rakiya musa tayi wakar yabon manzon Allah irinta Ali Nuhu.

Shin itama wannan jarumar za’ayi mata cha ne ko kuma baza ayi ba munga yadda ta faru da jarumi Ali Nuhu lokacin da yasaki wata wakar yabon manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam yadda wasu malamai a kasar nan sukayi masa raddi harda masu cewa yayi shirka.

Yabon Annabi kowa ya sani tun ma’aikin Allah Sallallahu alaihi Wasallam yana raye ana yabonsa gabansa wani lokacin ma har kyauta yakeyi duk masu bibiyar Tarishi sunsan haka yin yabon Annabi ba laifi bane amma yanzu wasu sun dauki abin babban laifi.

Jaruma rakiya Musa itace jarumar data fito ta fadi labarin soyayyar ta da wani shahararren mawakin a kannywood harma mutane suka dinga tausaya mata sai gashi yanzu ma ta dauko wani sabon abin.

Kalli cikakken video a Nan kasa

Magunguna

Ganye mafi girma dayake dauke da sinadarin Vitamin(H) wandake taka rawargani wajen magance matsalar rashin haihuwa,
shekaru dubbai likitocin misra nafarko suncamfa samuwar haihuwa gamasu yawan amfani dashi.

🥦Yana wanke hanji
🥦Yanawanke mahanyoyin fitsari.
🥬Yanahana ciwon mara dasaukarda sukarin jini
🥬Yanakarawa ido karfi musamman way’anda basa gani idan dare yayi.
🥬Idan aka matse ruwansa akashafa afuska yana gyara fata kyawunta na’asali yabaynwana.

Za’iya garinsa adingasha atea safe dayamma.

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×