
Daga Cikin Yan KannyWood Ne Masu Hassada Da Bakin Ciki Damu Ne, Susa A Qonah Mana Office Da Gida, Ba Yan Kwankwasiyya Ba, Martani Mai Zafi!
Baban Chinedu Yayi Zazzafar Martani Kan Qona Gidansa Dana Dauda Rarara Kahutu Tare Da Office Dinsu Da Ayi, Inda Manema Labarai Suji Ta Bakin Jarumin,
Ya Bayyana Cewa Dama Tuntuni Yasan Suna Da Maqiya Da Mahassada A Cikin Abokan Aikinsu Na KannyWood Don Haka Sune Suyi Amfani Da Damarsu Domin Qonah Mana Gida Tare Da Farfasa Ofishin Rarara.
Ga Cikakken Bayaninsa Cikin Murya Da Ayi Da Yan Jarida.