Videos

Maishadda Ya Cika Shekara Daya Da Auren Hassana

Bidiyon Shagalin Cika Shekara Daya Da Auren Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Muhammad, Mashiryin Shirin Nan Abubakar Basir Mai Shadda Ya Cika Shekara Daya Da Auren Tsohuwar Jarumar KannyWood Hassana Muhammad.

A Kwana A Tashi Ba Wuya A  Wajen Allah, Har Anyi Shekara Guda Da Shan Shagalin Auren Nasu, Inda Shekakar Data Gabata Ranar Sha Uku Ga Watan Uku, Shekara Ta Dubu Biyu Da Ashirin Da Biyu Ne A Daura Auren Nasu.

Da Alamu Dai Zuwa Yanzun Maisahdda Da Amaryar Tashi Basu Samu Qaruwa Ba, Muna Fatan Allah Ya Kara Basu Zaman Lafiya Mai Daurewa Da Kwanciyar Hankali A Zamantakewar Tasu.

Amin Summa Amin.

 

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×