Kannywood

Lokaci Yayi Da Zantona Asirin Wanda Yafara Nemana Da Lalata Cewar Safara’u

Lokaci Yayi Da Zantona Asirin Wanda Yafara Nemana Da Lalata Cewar Safara’u
Acikin Kwanakin Nan Naji Wasu Sabon Abubuwa Da Kuma Cece Kuce Akaina Da Mutane Sukeyi, To Lokaci Yayi Da Zan Tona Muku Asiri, Duniya Tasan Halin Da Ake Ciki.

Wannan Kalamai Na Jarumar Ya Janyo Hankalin Mutane Da Dama Biyo Bayan Ba’a Ga Jarumar Tana Martani Ga Masu Zaginta Ko Kuma Yi Mata Nasiha Akan Abunda Takeyi Ba.

Idan Zaku Iya Tunawa Dai Safiya Yusuf Ta Kasance Tana Harkar Waka A Yanzu Yadda Take Wallafa Bidiyon Wakarta A Shafukanta Na Sada Zumunta, Wanda Har Yanzu Take Takama Da Wasu Kalamai Na Cewa “Ta Bar Sana’ar Wa ‘Yan Wahala”.

Wannan Kalami Na Jarumar Wasu Na Kallonsa Da Abokan sana’arta Takeyi A Kwanakin Baya Wato Yan Wasan Kwaikwayo Ko Kuma Muce Masu Sana’ar Fina-finan Hausa.

Yadda Wasu Daga Cikin Jaruman Kannywood Maza Da Mata Suke Mata Raddi Akan Wadannan Kalamai Nata, Ummi Shehu Jarumar Kannywood Tayiwa Safara’u Martani Da Kuma Jarumin Film Aminu S Bono.

Ga Bidiyon Dai Sai Ku Kalla Kuji Cikakken Bayani Daga Bakin Jarumar Ko Kuma Muce Mawakiyar Safiya Yusuf Wato+Saga.

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×