
Alhamdulillah dama ance komai yayi farko dole watara sai yayi karshe Allah ya tonama muguwar mace asiri dumu duma an kamata munzo maku dauke da Cikarken Bidiyon a dangane da wannan babbar Nara ta kawo karshan wannan shaidaniya
Dama Kowa ya gaji da wahalar tashin Hankalin yan Bindinga wannan mata ta kasance kashin bayan yan Bindinga ma’ana mai taimaka masu da kayayyakim Rayuwa da bayana sirri ta jima tana aikata wannan mugun abu yau ta fada hannu ku tsaya ku kalli Cikarken Bidiyo
Gashi nan a kasa asha kallo lafiya mungode.