Kannywood

Kalli Yadda jaruma Hadiza Aliyu gabon ta yiwa wani dan uwanta ya janyo mata cece kuce a wajen mutane…

Rungumar da jarima Hadiza Aliyu gabon ta yiwa wani dan uwanta ya janyo mata cece kuce a wajen mutane.

Mutane baka rabasu da zance irin wannan kowa bashi da aiki sai kakalo laifin wani domin ya tozarta taso a daina ganinsa da kima da kuma mutunci wannan abin babu wanda yakai yan kannywood karbar kalubale a kansa.

Kowa yasan cewa dan uwa da dan uwa suna da damar rungumar juna domin dukansu shakikaine dan haka a musulunci ba wani laifi bane dan sun aikata hakan matukar ba sunyi bane domin suji dadi.

Duk da surutun da mutane sukayi ko kadan hakan baisa wannan jarumar taji babu ba domin ta riga ta bayyana alakarsa da ita tace dan uwantane kuma kowa yadda dan uwa yake a wajen dan uwa.

kalli cikakken video a Nan kasa

 

MAGUNGUNA

ba. Saboda haka idan Kifi da tsuntsu su ka ji su na son junan su, to babu laifi. Amman wace irin rayuwar za ayi? Kuma a ina za ayi ta.

Na ce yanzu dai ka fahimci irin rayuwar family din wannan yarinyar da kuma irin kallo da shirin da ta ke yi ma rayuwar ta ta nan gaba.

Saboda haka za ka iya? Idan soyayya ta ja ku kun yi aure yanzu, me zai faru yau da gobe? Ka San kuma yau da gobe shine aure.

Sannan kuma ka san ka na da wata matar wadda ita da dangin ta su na ma ka kallon Kai kamar wani hamshakin mai kudi ne. Ya ka ke ganin zaman zai kasance.

Daga karshe dai aboki na ya gamsu da cewar yarinyar nan ta fi karfin shi.

Mu ka je tare kuma ya fada ma ta gaskiya. Ya kuma fada ma ta gaskiyar dalilin shi.

Abun mamaki, yarinyar nan ta yi murmushi ta ce to Allah ya sa hakan shine ma fi alkhairi.

Sannan ta ce bari in ba ku shawara don gaba. Ta ce ma na.

“Duk lokacin da mutun ya ki sayen nama mai kyau domin ya na ganin ya yi ma shi tsada, ya je ya sayi kafar sa, to lallai kam zai ji da kudin icce.

Kila ma sai ya yi ciko.

To irin wannan banbancin matsayi a tsakanin ma’aurata wanda ka iya janyo matsaloli acan gaba bayan aure shi ne hukuncin ‘AL – KAFA’AH’ ya ke kokarin magancewa.

Al-kafa’ah na nufin compatibility in marriage. Watau ana iya cewa daidaito. Watau kowa ya auri tsarar shi, musamman mazaje.

Ba a cika samun matsala ba idan mijin ne sama da mace wajen ilimi, arziki, danganta har ma da addini.

Amman inda mace tafi mijin ta arziki, ilimi ko kana talaka tibis ka je ka auro diyar wani babban basarake ko hamshakin mai kudi, to Kai ma ka San fa akwai abinda zai biyo baya.

Mazhabobin Hannafi, Shafi’i da Abu hanifa sun yarda da hukuncin Al-kafa’ah. Malikiyya ne su ka takaita akan hadisin manzon Allah inda ya ke cewa “idan kun yarda da addinin mutun da dabi’un shi, to ku ba shi aure.

Amman a gaskiya akan samu irin wannan auren da ake yi a tsakanin ma’aurata ma su banbancin matsayi, inda macen kan fi mijin, daga baya kuma matsaloli su yi ta tasowa musanman daga bangaren mijin.

inda za ka ga mijin ya na jin cewa ta raina shi ko kuma dangin matar sun raina shi. Shi da dangin shi. Ko kuma ita matar ta ji duk ta takura sabida shiga wata sabuwar rayuwa wadda ba ta saba da ita ba a baya.

Wadansu kuma sai ka ga Allah ya daidai al’amarin sun zauna lafiya.

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×