Kannywood

Jaruman KannyWood Wanda Ba Hausawa Ba

Kalli Wasu Daga Cikin Jaruman KannyWood Su, 30 Wadanda Asalinsu Ba Hausa Bane Yarensu.

Da Yawa Daga Cikin Jaruman Na KannyWood Ba Hausawa Bane, Inda Wasu Ma Sunzo Ne Daga Kasashen Makobtan Mu, Kamar Irin Su Niger, Chad, Ghana, Cameroon, Gabon, Da Dai Sauran Kasashe.

Wadanda Haifaffune A Kasar Ta Nigeria, Suma Da Yawa Daga Cikin Su Ba Asalin Haifaffun Hausa Bane.

Sai Dai Kuma Irin Mu’amalar Da Sukeyi Cikin Hausawa Hakan Yasa Su Goge Ta Yadda Ba’a Iya Gane Cewa Hausawa Ne Ko Wasu Kabilu Ne Na Daban.

Gasu Mun Za6o Muku Guda Talatin Daga Cikinsu Inda Ayi Bayani Game Da Yaren Su.

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×