Labaran Duniya

jaruma rakiya musa tace Wallahi tunda abin nan ya faru sai yanzu tayi dariya….

Walllahi tunda abin nan ya faru sai yanzu nayi dariya cewar jaruma rakiya musa.

Jarumar kannywood Rakiya Musa ta kara wani bayani wanda duk wani mutum mai imani da tausayi zai tausaya mata kuma wanda suke kokwanto akan wannan abin tofa zasu gasgata abin yanzu.

Jarumar tace tunda wannan abin ya faru babu ranar da tayi dariya sai yau dokin tunda ta bayar da labarin shikkenan ta dawo da abin danye acikin zuciyarta.

Allah sarki wannan abin zai kara tabbatar muku da cewa akwai gaskiya acikin duka abubuwan da jarumar ta fada akan wanda ya yaudareta kuma babu shakka akwai sakaiya tsakanin ta dashi.

kalli cikakken video a Nan kasa 👇

Mr.Bangis

Take Your Time And Come Back Strong!!!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
×